An Kammala Gyara!


Allah Ya sa an kammala gyaran abubuwan da suka lalace, kuma an sami yin wadanda suka halaka. Daga yanzu a wannan wata na 4 na wannan shekara 2018, koyaushe Makarantar Hausa na iya soma aiki.
Muna godiya da jira.